Hausa Tafseer
Ramadan 2026 Day 15 (Morning) - Sheikh Guruntum artwork

Ramadan 2026 Day 15 (Morning) - Sheikh Guruntum

Hausa Tafseer
S2026 E1554:16Bonus
Play episode

Show notes

*Ramadan Tafsir 1447/2026* (Ranar Rufe Tafsir) Tareda: _Malam Ahmad Tijjani Yusuf Gurumtum (Hafizahullah)_ Wannan Shine Tafsirin da Malam ya gabatar safiyar Laraba 15/Ramadan/1447, a Masallacin S.19 Dutsen Tanshi dake nan cikin garin Bauchi. A yau ne Malam Ya rufe Tafsirin kamar Yadda aka saba, yakanyi na kwana 15 ne sai Malam Ibrahim Bala Ya cigaba, Allah ya sanya Alkhairi wa Abinda aka yi.

More from this show

More
  1. Surah Taha: Lecture 1 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 01 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 1-8 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { طه }{ مَاۤ أَنزَلۡنَا عَلَیۡكَ ٱل…

    S20 E153:14
  2. Ali Imran: Lecture 120 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 120 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ء…

    S3 E12051:53
  3. Al-Ma’idah: Lecture 36 - Dr. Abubakar

    Tafsirul Qur'an 23 Rabi'in Awwal 1448 (05_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 34_35 (Zama na Talatin da shida_36) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunn…

    S5 E3656:00
  4. Surah Maryam: Lecture 9 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsirin Surah Maryam: Darasi na 09 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* [Surah Maryam: 88-zuwa karshen surah] Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَقَالُوا۟…

    S19 E954:29
  5. Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 119 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ء…

    S3 E11950:44
  6. Surah Maryam: Lecture 8 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsirin Surah Maryam: Darasi na 08 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* [Surah Maryam: 73-87] Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَیۡهِمۡ…

    S19 E858:22
Now Playing