Hausa Tafseer
Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo artwork

Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo

Hausa Tafseer
S3 E11950:44
Play episode

Show notes

Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 119 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ } *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 22-3-1448 04-09-2026 1. Abin da ake nufi da "Hikma" a cikin ayar. 2. Yadda Imam Malik (R.H) ya fassara kalmar "Hikma" da wajahin da malamai suka ba ta. 3. Maganar Ibn Rajab a kan haka. 4. Wurare shida da Allah (S.W.T) ya gwama ambaton Alƙur'ani da Sunnah a wuri guda. 5. Yadda ayoyin suka tabbatar da cewa, Sunnah wahayi ce daga Allah. 6. Annabawan da suka gabata ba iya littafin da aka aiko su da shi kawai aka ba su ba, su ma an ba su hikima. 7. Yadda masu inkarin sunnar Annabi suka ki samun daidaito a tsakanin su game da sha'anin ibada. 8. Maganar Ibn Taimiyya a cikin "Aljawabus Sahih" game da ni'imar da Allah ya yi wa wannan al'umma ta aiko Annabi (S.A.W) da kamalar da Annabi yake da ita.

More from this show

More
  1. Surah Taha: Lecture 1 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 01 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 1-8 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { طه }{ مَاۤ أَنزَلۡنَا عَلَیۡكَ ٱل…

    S20 E153:14
  2. Ali Imran: Lecture 120 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 120 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ء…

    S3 E12051:53
  3. Al-Ma’idah: Lecture 36 - Dr. Abubakar

    Tafsirul Qur'an 23 Rabi'in Awwal 1448 (05_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 34_35 (Zama na Talatin da shida_36) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunn…

    S5 E3656:00
  4. Surah Maryam: Lecture 9 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsirin Surah Maryam: Darasi na 09 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* [Surah Maryam: 88-zuwa karshen surah] Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَقَالُوا۟…

    S19 E954:29
  5. Surah Maryam: Lecture 8 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsirin Surah Maryam: Darasi na 08 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* [Surah Maryam: 73-87] Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَیۡهِمۡ…

    S19 E858:22
  6. Ali Imran: Lecture 118 - Prof. Sani R/Lemo

    *[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 118 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِ…

    S3 E11853:25
Now Playing