Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 115 - Prof. Sani R/lemo artwork

Ali Imran: Lecture 115 - Prof. Sani R/lemo

Hausa Tafseer
S3 E11554:00
Play episode

Show notes

Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 115 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ } *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 9-2-1448 24-07-2026 1. Yadda kabilun Larabawa suka rika yake-yake a tsakanin su kan kankanin abu. 2. Wasu daga cikin dabi'un Larabawa game da muzguna wa 'ya 'ya mata. 3. Yadda giya da caca da riba da zinace-zinace suka yadu a cikin Larabawa kafin Musulunci. 4. Wadanda ake nufi da "muminai" a ayar. 5. Me ya sa aka dauko Annabi (S.A.W) daga cikin kabilar Larabawa aka ba shi manzanci. 6. Yin Allah-wadai da abin da shugaban kasar Burkina-Faso Ibrahim Traore ya yi na sukar Musulunci

More from this show

More
  1. Al-Ma’idah: Lecture 36 - Dr. Abubakar

    Tafsirul Qur'an 23 Rabi'in Awwal 1448 (05_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 34_35 (Zama na Talatin da shida_36) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunn…

    S5 E3656:00
  2. Surah Maryam: Lecture 9 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsirin Surah Maryam: Darasi na 09 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* [Surah Maryam: 88-zuwa karshen surah] Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَقَالُوا۟…

    S19 E954:29
  3. Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 119 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ء…

    S3 E11950:44
  4. Surah Maryam: Lecture 8 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsirin Surah Maryam: Darasi na 08 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* [Surah Maryam: 73-87] Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَیۡهِمۡ…

    S19 E858:22
  5. Ali Imran: Lecture 118 - Prof. Sani R/Lemo

    *[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 118 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِ…

    S3 E11853:25
  6. Ali Imran: Lecture 117 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 117 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ء…

    S3 E11755:23
Now Playing
Ali Imran: Lecture 115 - Prof. Sani R/lemo — Hausa Tafseer | Josplay Music