Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 118 - Prof. Sani R/Lemo artwork

Ali Imran: Lecture 118 - Prof. Sani R/Lemo

Hausa Tafseer
S3 E11853:25
Play episode

Show notes

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 118 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ءَایَـٰتِهِۦ وَیُزَكِّیهِمۡ وَیُعَلِّمُهُمُ ٱلۡكِتَـٰبَ وَٱلۡحِكۡمَةَ وَإِن كَانُوا۟ مِن قَبۡلُ لَفِی ضَلَـٰلࣲ مُّبِینٍ } *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 15-3-1448 28-08-2026 1. Wasu daga cikin ayyukan da Allah ya dora wa Annabi (S.A.W). 2. Abin da kalmar "Tilawa take nunawa. 3. Tsarkakewar da Annabi (S.A.W) yake yi wa al'umma da maganganun Malamai a kan haka. 4. Jan hankali a kan karancin tarbiyar a tsakanin matasanmu. 5. Bambanci tsakanin karantar da Alƙur'ani da koyar da ma'anoninsa

More from this show

More
  1. Surah Taha: Lecture 1 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsir Surah Ṭā-Hā: Darasi na 01 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* Surah Ṭā-Hā: Aya 1-8 Cikin Tafsir Surah Ṭā-Hā: Fadin Allah Ta'ala: { طه }{ مَاۤ أَنزَلۡنَا عَلَیۡكَ ٱل…

    S20 E153:14
  2. Ali Imran: Lecture 120 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 120 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ء…

    S3 E12051:53
  3. Al-Ma’idah: Lecture 36 - Dr. Abubakar

    Tafsirul Qur'an 23 Rabi'in Awwal 1448 (05_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 34_35 (Zama na Talatin da shida_36) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunn…

    S5 E3656:00
  4. Surah Maryam: Lecture 9 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsirin Surah Maryam: Darasi na 09 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* [Surah Maryam: 88-zuwa karshen surah] Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَقَالُوا۟…

    S19 E954:29
  5. Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 119 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ء…

    S3 E11950:44
  6. Surah Maryam: Lecture 8 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsirin Surah Maryam: Darasi na 08 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* [Surah Maryam: 73-87] Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَیۡهِمۡ…

    S19 E858:22
Now Playing