Hausa Tafseer
Ali Imran: Lecture 113 - Prof. Sani R/lemo artwork

Ali Imran: Lecture 113 - Prof. Sani R/lemo

Hausa Tafseer
S3 E11353:06
Play episode

Show notes

*[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 113 [Surah Āli-ʿImrān: 161] { وَمَا كَانَ لِنَبِیٍّ أَن یَغُلَّۚ وَمَن یَغۡلُلۡ یَأۡتِ بِمَا غَلَّ یَوۡمَ ٱلۡقِیَـٰمَةِۚ ثُمَّ تُوَفَّىٰ كُلُّ نَفۡسࣲ مَّا كَسَبَتۡ وَهُمۡ لَا یُظۡلَمُونَ } *Prof. Muhammad Sani Umar R/Lemo OON (Hafizahullah)* 25-1-1448 10-07-2026 1. Hukuncin yin ci-da-ceto 2. Me ya sa aka game maganar hisabi, ba a takaitata ga wanda ya yi guluwwi ba? 3. Wanda Allah ya yarda da shi ba zai yi daidai da wanda ya yi fushi da shi ba. 4. Girman ni'imar da ke cikin aiko da Annabi (S.A.W) 5. Hikimar da ke cikin aiko Annabi (S.A.W) daga jinsin mutane. 6. Abubuwan da aka dora wa Annabi (S.A.W) yayin da aka aiko shi. 7. Ma'anar Sunnah da ta zo a ayar.

More from this show

More
  1. Al-Ma’idah: Lecture 36 - Dr. Abubakar

    Tafsirul Qur'an 23 Rabi'in Awwal 1448 (05_9_2026) Suratul Ma'idah aya ta 34_35 (Zama na Talatin da shida_36) Tare da Dr. Abubakar Muhammad Sani Birnin Kudu Daga Masallaci Sunn…

    S5 E3656:00
  2. Surah Maryam: Lecture 9 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsirin Surah Maryam: Darasi na 09 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* [Surah Maryam: 88-zuwa karshen surah] Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَقَالُوا۟…

    S19 E954:29
  3. Ali-Imran: Lecture 119 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 119 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ء…

    S3 E11950:44
  4. Surah Maryam: Lecture 8 - Prof. Bashir Aliyu Umar

    Tafsirin Surah Maryam: Darasi na 08 Tare da: *Prof Bashir Aliyu Umar OON* [Surah Maryam: 73-87] Cikin Tafsir [Surah Maryam: Fadin Allah Ta'ala: { وَإِذَا تُتۡلَىٰ عَلَیۡهِمۡ…

    S19 E858:22
  5. Ali Imran: Lecture 118 - Prof. Sani R/Lemo

    *[Tafsirin Surah Âl-`Imrân:]* Darasi Na 118 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِ…

    S3 E11853:25
  6. Ali Imran: Lecture 117 - Prof. Sani R/Lemo

    Tafsirin Surah Âl-`Imrân: Darasi Na 117 [Surah Āli-ʿImrān: 164] { لَقَدۡ مَنَّ ٱللَّهُ عَلَى ٱلۡمُؤۡمِنِینَ إِذۡ بَعَثَ فِیهِمۡ رَسُولࣰا مِّنۡ أَنفُسِهِمۡ یَتۡلُوا۟ عَلَیۡهِمۡ ء…

    S3 E11755:23
Now Playing
Ali Imran: Lecture 113 - Prof. Sani R/lemo — Hausa Tafseer | Josplay Music